Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, Fifa ta sanar cewar ƙungiyoyi 32 ne za su riƙa buga gasar Fifa Club World Cup daga 2025. Amurka aka bai wa izinin karɓar baƙuncin wasanninda za a fara daga 15 ga watan ...
Real Madrid za ta buga Club World Cup a birnin Morocco ranar 8 ga watan Fabrairu a Morocco, kafin nan tana da wasa biyar masu zafi a gabanta. A ranar Alhamis za ta kara da Villareal a wasan kungiyoyi ...