Taguwa Wannan kalmar Hausa ce da Hausawa a zamanin da ke amfani da ita wajen kiran riga da ake dora babbar riga a kai, amma sakamakon sauyin zamani kalmar ko dai ta ɓace ko kuma an bar wa tsoffi da ...